Saturday, February 16, 2019

MINENE BAMBANCIN DAGA ZABEN JEGA DA NA MAHMUD YAKUBU?

A yayin da hukumar zabe mai zaman kanta a najeriya INEC ta daga zaben shugaban kasa da na yan majalisar dokoki sa'oi kadan gabanin a fara kada kuri'a, mutane suna ta bayyana ra'ayoyinsu kan hakan.
Ana iya cewa ansamu rarrabuwar kawuna wajen bayyana irin yadda kowa ke kallon lamarin.
Yayin da wasu ke cewa aiba kan shugaban INEC farfesa Mahmud yakubu aka fara irin wannan abubakar har lokacin tsohon shugansh INEC farfesa attahiru jega ansamu irin wannan a 2011 da kuma 2015.
Wannan dai shine karo na uku da akasamu wannan matsalar a najeriya na daga zaben.
A 2011 shugaban INEC farfesa attahiru jega ya dage zaben kasar bayanda har mutane sun fara shiga layukkan zabe a wasu wurare ma anfara kada kuri'a.
Hukumar INEC ta bayar da hujjar cewa rashin isar kayan zabe a kan lokaci wasu wurare ne yasa ta daga.

A 2015 hukumar INEC ta bayyana cewa rashin tsaro a wasu sassa na najeriya musamman a arewa maso gabas.
Dage zabe a lokacin Buhari.
A lokacin da ya rage sa,a biyar a tafi layin zabe ne shugaban INEC farfesa Mahmud yakubu ya sanar da cewa an dage zaben da mako guda.
Wannan sanarwa tazoma yan najeriya ba zata, domin kusan a iya cewa kowa shirye yake tsaf don fita zaben.
A yanzu sabuwar ranar zaben ta koma 23/02/2019.
Farf

No comments:

Post a Comment